Badakala: Dan Abdulrasheed Maina ya tsere zuwa Amurka
EFCC ta ce Faisal ya sulale zuwa Amurka ne bayan ya saci jiki zuwa Jamhuriyar Nijar.
Kananan Labarai
EFCC ta ce Faisal ya sulale zuwa Amurka ne bayan ya saci jiki zuwa Jamhuriyar Nijar.
An kama tabar wiwi kulli 433 da shinkafar waje buhu 373 da sauran haramtattun kaya.
Sun bukaci a ba su N100m kafin su saki mahaifin Shugaban Karamar Hukumar Bwari.
Harkokin kasuwanci sun dawo a Babbar Kasuwar Wuse da ke Abuja da kotu ta bude bayan cin tarar kungiyar ’yan kasuwar saboda saba dokar kariyar cutar CO
Binciken ya gano cewa shan maganin gargajiyar ne ya yi ajalin yaran.