Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yar aiki ta rataye kanta a Kano

Har yanzu jami’an tsaro ba su gano dalilin da yasa ‘yar aikin ta rataye kanta ba.

’Yan bindiga sun kashe mutum 13 a Katsina

‘Yan bindigar sun kai harin don daukar fansar kwace shanu da wasu matasa suka yi a hannunsu.

Mata ta gano mijinta ya ajiye daduro bayan shekara 8

Daduron mijin ta haifa masa ’ya mai shekara takwas ba da sanin matarsa ba.

An ci direba tarar N26,000 saboda karya dokar COVID-19

Kwamandan FRSC ya ce wannan hukunci zai zama izina ga masu karya dokar COVID-19.

Zanga-zanga: ’Yan fansho sun tare Gidan Gwamnatin Gombe

Shekara tara Gwamnatin Gombe ba ta biya tsoffin ma’aikata kudadensu na giratuti.