Kananan Labarai

Kananan Labarai

An tsinci gawar matashi yashe a bola a Abiya

Bayan jefar da gawar matashin, babu wanda zai iya tabbatar da wanda suka kashe shi.

An yi garkuwa da mahaifin shugaban karamar hukuma a Abuja

‘Yan bindigar sun shiga yankin da misalin karfe 1 na dare, sannan suka yi awon gaba da tsohon.

Gwamnatin Kano ta lashi takobin raba titunan jihar da mabarata da ’yan talla

Gwamnatin jihar Kano ta jaddada kudirinta na raba titunan jihar daga masu gararanba da sunan bara ko talla.

An cafke mutum biyu da buhu 115 na tabar wiwi

Hukumar NDLEA mai yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi a Najeriya, ta cafke wani direban da karen motarsa ta daukan kaya a Jihar Kebbi makare da bu

Jami’ar ABU ta fito da hanyoyin dakile matsalar tsaro

Mahukunta Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya sun dauki sababbin matakai don tabbatar da tsaro a jami’ar a yayin da dalibai suka dawo don ci gaba da kar