Kananan Labarai

Kananan Labarai

COVID-19: An sanar da ranar sake bude makarantu a jihar Filato

SUBEB ta tsayar da 1 ga watan Fabrairu 2021 a matsayin ranar sake bude makarantun.

Ya gurfanar da matarsa a gaban kotu bisa zargin yunkurin kashe shi

Magidancin ya roki kotu ta raba auren, tun kafin matar ta shi ta zama ajalinsa.

Mutane 1,883 sun sake harbuwa da COVID-19 cikin sa’o’i 24 a Najeriya

NCDC ta bayyana hakan ne a shafinta na Intanet, a ranar Asabar.

COVID-19: Kungiya ta tallafa wa mutane 2,230 da ayyukan yi a Kano

Daga cikin wanda aka ba wa tallafin ana sa ran za su taimaki al’ummarsu.

An cafke masu satar mutane biyu bayan kashe yaran da suka yi garkuwa da su

Jami’an rundunar ’yan sanda a Jihar Osun sun cafke wasu mutane biyu da ake zargi da ta’adar satar mutane bayan sun kashe wadansu yara da suka yi garku