Mahara sun kashe magidanci sun sace ’ya’yansa 3 a Zariya
’Yan bindiga sun kashe wani magidanci sannan suka yi garkuwa da ’ya’yansa uku a unguwar Sayen Lemu da ke yankin Dutsen Abba Karamar Hukumar Zariya. Ma
Kananan Labarai
’Yan bindiga sun kashe wani magidanci sannan suka yi garkuwa da ’ya’yansa uku a unguwar Sayen Lemu da ke yankin Dutsen Abba Karamar Hukumar Zariya. Ma
Kawo yanzu bashin da ake bin Najeriya ya haura Naira tiriliyan 38.
Motar da suke komawa gida a ciki bayan samun horo ta yi taho-mu-gama da wata tarakta Jihar Yobe.
Gwamnatin ta ce karin zai fara aiki ne daga watan Janairun 2022.
Motar dai ta kwace ne sannan ta yi arangama da allon talla da ke gefen titi.