Kananan Labarai

Kananan Labarai

Sheikh Gumi ya sake shiga daji yawon yi wa Fulani da’awa

Shehin Malamin nan na Sunnah, Dokta Ahmad Abubakar Mahmud Gumi, ya sake shiga jeji domin fadada da’awarsa ta yi wa Fulani makiyaya wa’azi a rugagensu.

’Yar shekara 13 ta zargi mahaifi da yi mata fyade

Wata yarinya mai shekaru 13 kacal a duniya, ta zargi mahaifinta, Kazeem Olapade da yi mata fyade a yankin Ido-Osun na Karamar Hukumar Egbedore a Jihar

Hukuncin kisa zai tabbata a kan masu satar mutane — Lalong

Gwamnan Jihar Filato Simon Lalong, ya yi gargadin cewa nan ba da dadewa ba zai sanya hannu a kan dokar zartar da hukuncin kisa ga duk wanda aka samu d

An rushe gidan wadanda ake zargi da satar mutane a Kuros Riba

Gwamnatin jihar Kuros Riba ta rusa wani gini mallakin wani mutum da ake zargin mai garkuwa da mutane ne a jihar.

Buhari ya koma Daura don yin rajistar APC

Ranar Talata ake sa ran komawarsa Abuja.