Matashi ya gurfana a gaban kotu saboda yankar wani da wuka
Ana zarginsa da yankar wani matashi a gefen idonsa.
Kananan Labarai
Ana zarginsa da yankar wani matashi a gefen idonsa.
Gwamnan ya shawarci mutanen jihar kan ci gaba da kiyaye matakan kariyar cutar.
Jam’iyyar na neman a binciki kudadensu da kuma zargin take hakkin dan Adam.
’Yan bindiga a kan babura sun yi awon gaba da mutum 50 a garin Bassa.
Maharan sun far wa garin da tsakar dare suna harbi kan mai uwa da wabi.