Kananan Labarai

Kananan Labarai

‘Kar a yi tsammanin sauyi farat daya daga Hafsoshin Tsaro’

Dole sai Buhari na bibiyar halin da bangaren tsaro ke ciki a-kai-a-kai, inji Dokta Hakeem Baba-Ahmed.

Duk wanda ya karya dokar COVID-19 zai yi wata 6 a gidan yari

Mai kokarin hana tabbatar da dokar ma mai laifi ne kuma akwai hukunci

’Yan bindiga sun kai hari mahaifar Shugaban Majalisar Zamfara

Sun kashe mutum biyu sun sace dabbobi tare da kone rumbunan abinci

Kotu ta daure ma’aikaci saboda satar kayan N1.5m

Laifin ya saba da sashi na 383, 390 da kuma 412 na kundin laifuka na jihar Osun na shekarar 2002.

An cafke ’Yan Shi’a shida a Abuja

An tarwatsa mambobin kungiyar IMN wadda aka fi sani da Shi’a yayin da a ranar Talata suka gudanar da zanga-zangar neman a saki jagoransu, Sheikh Ibrah