Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gwamnan Benuwai ya kamu da Coronavirus

Ya karfafi gwiwar al’ummar Jihar a kan kada su yi fargabar zuwa a yi musu gwajin cutar.

Mai Garin da aka sace a Katsina ya kubuta

Rahotanni sun tabbatar da cewa Mai Garin Radda na Karamar Hukumar Charanci a Jihar Katsina, Alhaji Kabir Umar, ya shaki iskar ’yanci bayan ya kubuta d

Hatsarin mota ya yi ajalin mutum 4 tare da raunata wasu

Mutum bakwai kuma daga cikin 18 da ke cikin motar sun samu munanan raunuka.

IPOB ta kashe Hausawa a Imo

Sojoji ne suka gano gawarwakin suka kuma mika su ga shugaban Hausawan

Kotu ta kwace kudaden tsohon Gwamnan Zamfara Abdulaziz Yari

An kwace $670,000 da N24.4m daga asusun bankin tsohon Gwamnan