Kananan Labarai

Kananan Labarai

Majalisa ta hana kashe N10bn kan sayo rigakafin COVID-19

Ta taka wa Ministan Lafiya burki kan kashe kudaden da aka bayar

Abin da ya sa farashin kwai tashin gwauron zabo

‘Za a ci gaba da samun karancin kwai har zuwa watan Afrilu’

‘Duk wanda aka yi wa lambar NIN kafin 2012 sai ya sake’

Lambobin NIN da aka bayar a farkon shekarun 2000 ba su da halarci

’Yan bindiga sun kashe ’yan sanda biyu a Taraba

Wasu ’yan bindiga sun bindige wasu jami’an ’yan sanda biyu a Karamar Hukumar Karim Lamido ta Jihar Taraba. Kakakin rundunar ’yan sandan jihar, DSP Dav

NECO ta dage ranar jarabawarta

Ta sauya jadawalin jarabawar da daliban da EndSARS ta hana su rubutawa za su shiga.