Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mata ta na kokarin auren wani a boye, inji mijin da ke neman saki a kotu

Ya yi zargin cewa saurayin da take son ta aura ne yake turo mata da kudi domin shirye-shiryen auren nasu.

Abdulmumin Kofa ya jagoranci Alaranmomi sallar rokon samun sauki a Najeriya

Tsohon dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Kiru da Bebeji na Jihar Kano, Honarabul Abdulmumini Jibril Kofa, ya dauki nauyin shirya wani taron g

Katin dan kasa: An cafke jami’an NIMC na bogi a Kano

Hukumar mika ‘yan damfaran a hannun ’yan sanda don ci gaba da bincike.

An kone gidaje a artabu tsakanin jami’an tsaro da ’yan IPOB a Imo

Ana fargabar mutane da dama sun mutu sannan an kone dukiyoyi masu yawa bayan wata taho-mu-gama da aka yi tsakanin ’yan IPOB da jami’an tsaro.

Kotu ta ba da umarnin a kai matar Sheikh El-Zakzaky asibiti

Kotu ta ce nan take a kai Malama Zeenat asibitin gwamnati daga gidan yari.