Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kwalejin hafsoshin soji ta NDA ta bude shafin neman gurbin karatu

NDA na sayar da fom ga masu son zama hafsoshin soji karo na 73.

Tilas PDP ta hada kai da APC wajen sauya fasalin Najeriya —Okechukwu

Okechukwu ya ce dole ne PDP ta ajiye adawa, ta zo a yi tafiya tare.

An harbe dan sanda an tsere da bindigarsa

An yi masa kwanton bauna bayan ya kai mai laifi caji ofis a Kafanchan

Gwamnatin Kaduna ta bude manyan makarantu

Gwamnatin ta amince ta bude manyan makarantun jihar a ranar Litinin.

Muna kan binciken wadanda suka kona gidan Sarkin Fulanin Oyo – ’Yan sanda

Kwamishiniyar ‘Yan Sanda ta Jihar Oyo, Ngozi Onadeko ta yi kira ga jama’ar jihar da su kwantar da hankulansu,