Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mutum 6 sun mutu a harin ’yan bindiga a Kaduna

Mutum shida sun mutu, wasu da dama kuma sun samu rauni sakamakon harin ’yan bindiga a Kananan Hukumomin Chikun da Giwa Jihar Kaduna ranar Asabar. Kwam

Fashewar sinadari ya hallaka mutum 1, ya raunata 11 a Kaduna

Ana ci gaba da zaman dar-dar a garin Galadimawa na gundumar Fatika a Karamar Hukumar Giwa ta jihar Kaduna bayan wani sinadari ya fashe

Farashin kayan gwari ya fadi warwas a Jos

A yayin da farashin hatsi ke ci gaba da tashin gwaron zabo a sassan Najeriya, farashin kayan gwari kuwa, da ya kasance da matukar tsada a kwanakin bay

COVID-19: Majalisar dokokin Kano ta jingine dawowa zamanta

Majalisar Dokokin Jihar Kano ta jingine dawowa zamanta a wani yunkuri na yi wa gwamnatin jihar biyayya wacce ta nemi ma’aikata su zauna a gida. Shugab

An gurfanar da masu gyara a kotu kan zargin satar mota

An gurfanar da wasu masu gyaran mota biyu a kotun kan zargin satar mota kirar ‘Honda Element’ wadda kimarta ya kai Naira miliyan uku. Masu