Fadan cikin gida ya fara kamari a tsakanin ’yan bindiga a Katsina
Fadan ya fara tsamari a tsakanin ‘yan bindigar daga jihar Katsina zuwa Zamfara.
Kananan Labarai
Fadan ya fara tsamari a tsakanin ‘yan bindigar daga jihar Katsina zuwa Zamfara.
Ma’aikatan asibitin uku sun shiga hannu bayan mika rahoton zarginsu da satar jariran.
Daga cikin wadanda suka halarci jana’izar, har da Gwamna El-Rufa’i.
Majalisar dai ta bukaci a gano wanda suka kashe Kwamishinan.
Fada ya kaure bayan matasan unguwar Sabon Gari sun nemi hana jami’an Hisbah kwace giya