Limaman Kirista sun yaba da wa’azin Sheikh Gumi ga Fulani
Sun bukaci gwamnati ta ba shi gudunmuwa ya zaga duk Jihohin Arewa.
Kananan Labarai
Sun bukaci gwamnati ta ba shi gudunmuwa ya zaga duk Jihohin Arewa.
Da dama sun jikkata, dabbobi 70 sun mutu a hanyar Kaita-Dankama
Wasu da ake zargi masu garkuwa da mutane ne sun afka wa kauyen Nahuche na Karamar Hukumar a Jihar Zamfara, inda suka yi awon gaba da wasu mazauna gari
Sarkin Anka kuma Shugaban Majalisar Sarakuna na jihar Zamfara, Alhaji Attahiru Muhammad Ahmad Anka, ya musanta batun da ake alakanta shi da shi cewa y
Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Muhammad Matawalle ya kalubalanci malaman Jihar da su gayyato Sheik Ahmad Mahmud Gumi domin ya fadada yawon da’awarsa zuw