Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mutum 3 sun gurfana a gaban kotu kan laifin tayar da zaune tsaye

Wasu mutum uku da ake tuhuma da laifin tayar da zaune a cikin mazauna unguwarsu ta Igbo-Olomu, sun gurfana a gaban wata kotun Majistire da ke Ikorodu

Shari’ar batanci: An tsaurara tsaro gabanin yanke hukunci

Za ta yanke hukunci kan karar da aka daukaka kan shari’ar batanci ga Manzon Allah (SAW)

An kama mota dauke da tabar wiwin N30m an Kano

Jami’an Hukumar Kula da Sufru ta Jihar Kano (KAROTA) sun tsare wata mota makare da tabar wiwi da kudinta ya kai Naira miliyan 30. Kakakin Hukumar KARO

’Yan bola sun mamaye kasuwar Sakkwato bayan gobara

Daruruwan ’yan jari bola sun mamaye kasuwar bayan gobarar awa 10

Shaye-Shaye: Hisbah ta kama ‘yan mata 19 a birnin Kano

Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta sanar da cafke wasu mata 19 wadanda aka kama su da laifin shaye-shayen kayan maye a kwaryar birnin Dabo. Kwamandan Huk