Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gobara: Wike ya ba gwamnatin Sakkwato gudunmawar N500m

Gwamnan Jihar Ribas, Nyesom Wike, ya ba gwamnatin Jihar Sakkwato gudunmawar Naira miliyan dari biyar domin sake gina babbar kasuwar Jihar wacce gobara

COVID-19 ta kashe mutane 17 a Kano cikin makonni 6

Kwamitin da ke yaki da annobar COVID-19 a jihar Kano ya ce akalla mutane 17 ne suka rasu sakamakon cutar cikin makonni shidan da suka gabata a jihar.

Sojoji sun hallaka ’yan bindiga 2 a Kagarko

Sojoji da ke karkashin rundunar tsaro ta Operation Thunder Strike a daren ranar Litinin sun hallaka wasu ’yan bindiga guda biyu a Kagarko.

Zambar N12m ta sa an gurfanar da dan shekara 47 a gaban Kuliya

Rundunar ’yan sandan Jihar Nasarawa, ta gurfanar da wani mutum mai shekaru 47 a gaban wata Kotu da ke zamanta a Karamar Hukumar Karu ta Jihar. Kotun y

An nemi Musulmi su guji kalaman tayar da zaune tsaye

Shugaban gidauniyar zaman lafiya ta musulmi da ke Jos, Alhaji Saleh Zazzaga, ya yi kira ga jama’a da su kauracewa kalaman da ka iya tayar da yam