Kananan Labarai

Kananan Labarai

Za mu gina asibitoci 484 a kananan hukumomin Kano —Murtala Garo

Gwamnatin Jihar Kano ta ce ta kammala dukkan shirye-shirye na gina sabbin Asibitoci 484 a kananan hukumomi 44 da ke jihar da manufar bunkasa harkokin

Gobara: Gwamnatin Kebbi ta bai wa ’Yan Kasuwar Sakkwato Tallafin N30m

Gwamnan Jihar Kebbi, Sanata Abubakar Atiku Bagudu, ya bayar da gudunmuwar naira miliyan 30 ga mutanen da suka tafka asarar dukiya a gobarar da ta laku

An gurfanar da wani Uba da kaninsa kan zargin yi wa diyarsa fyade a Ekiti

Wata Babbar Kotun Majistire a birnin Ado-Ekiti, ta bayar da umarnin tsare wasu mutum biyu a gidan kaso bisa zarginsu da yi wa karamar yarinya ’yar she

’Yan sanda sun kashe masu satar mutane 2 a Filato

Rundunar ’yan sanda a Jihar Filato ta kashe wasu mutum biyu da ake zargi da ta’adar garkuwa da mutane a garin Gindiri na Karamar Hukumar Mangu ta jiha

Sojoji sun aika ’yan bindiga lahira a Kaduna

Mai ba ’yan bindiga mafaka ko magani shi ma hukuncinshi daya da su