Mahara sun yi awon gaba da Hakimi a Adamawa
Mahara sun yi garkuwa da Hakimin MaFarang a Karamar Hukumar Mayobelwa na Jihar Adamawa, Ardo Mustapha Ardo Ahmadu. Maharan dauke da muggan makamai su
Kananan Labarai
Mahara sun yi garkuwa da Hakimin MaFarang a Karamar Hukumar Mayobelwa na Jihar Adamawa, Ardo Mustapha Ardo Ahmadu. Maharan dauke da muggan makamai su
Mahara sun bindige mutum 10 a harin da suka kai a Zamfara
Wata gobara ta tashi da sanyin safiyar ranar Talata a babbar kasuwar jihar Sakkwato.
Gwamnatin Jihar Nasarawa ta mayar da almajirai masu yawon bara guda 40 zuwa jihohin su na asali.
Gwamnan Jihar Kebbi, Abubakar Atiku-Bagudu ya ce Jihar ta kashe sama da Naira miliyan biyu wurin sabunta ginin shaguna 1,050 da gobara ta cinye a babb