Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan kasuwar Kano da aka yi garkuwa da su sun kubuta

‘Dukkanin ’yan kasuwar da aka yi garkuwa da su din ne aka sako’

Buratai ya jinjina wa sojoji kan murkushe Boko Haram a Marte

Shugaban Rundunar Sojin Kasa ta Najeriya Laftanar-Janar Tukur Buratai ya yaba wa Sashen Sojin Sama na Rundunar Operation Lafiya Dole da suka hallaka m

Karin mutum 1,598 sun kamu da COVID-19 a Najeriya —NCDC

Karin mutum 7 sun mutu sakamakon kamuwa da cutar a ranar Asabar

Dan sanda na barazana ga wakilin Daily Trust a Katsina

Wasu jami’an ’yan sanda sun yi barazanar yin kasa-kasa da wakilin kamfanin Daily Trust masu buga jaridar Aminiya na Jihar Katsina, Malam Tijjani Ibrah

Sojoji sun bace bayan harin Boko Haram a Marte

Boko Haram ta kwashi manyan makamai a sansanin sojin da ke garin Marte