Kananan Labarai

Kananan Labarai

Yanayin fitowar jama’a a zaben kananan hukumomin Kano

Mutane ba su fito sosai ba a kwaryar birni, amma sun yaba da yanayin zaben

Za a gyara gida da kabarin Tafawa Balewa da ke Bauchi

An gudanar da addu’o’i na musamman ga Fira Ministan Najeriya na Farko, Alhaji Sir Abubakar Tafawa Balewa, yayin bikin Ranar Tunawa da ’Yan Mazan Jiya

Rikici ya barke tsakanin Matafiya da Ma’aikatan Jirgin sama a Kano

Matafiyan da ma’aikatan sun shiga ba wa hammata iska, yayin aka fasa bakin wani matafiyi.

Hatsarin mota ya yi ajalin mutum 14 a Jihar Kogi

Akalla mutum 14 ciki har da kananan yara biyar ne suka rasa rayukansu a wani mummunan hatsari da ya auku a tsakanin motoci a yankin Ojuwa-Olijo da ke

Taho-mu-gamar motoci ta kashe mutum 15 a Borno

Babu wanda ya tsira a hatsarin na hanyar Maiduguri-Damaturu