Kananan Labarai

Kananan Labarai

Cutar Zazzabin Lassa ta kashe likitoci 2 a Nasarawa

Likitoci biyu da matar aure da karamin yaro ne cutar ta kashe, kasa da mako guda da bullarta a jihar

Kisan gilla: Sakkwatawa sun ba Buhari wa’adin kwana 14 ya je musu ta’aziyya

Suna bukatar Buhari ya biya diyyar barnar da ’yan bindiga ke yi tunda gwamnati ta kasa magance matsalar.

Yadda ’yan fashin banki suka kashe mutum 4 a Kogi

Sun tarwata ofishin ’yan sanda biyu a aika-aikan da suka yi a Jihar Kogi.

’Yan sanda sun cafke ‘sojan gona’ a Kano

Sojan gonar ya shiga hannun lokacin da ya ke kokarin damfarar wani mai adaidaita sahu.

Kisan Sakkwato: Masarautar Bichi ta shirya addu’o’i na musamman ranar Juma’a

An ware safiyar Juma’a domin gudanar da sallah da addu’o’in samun zaman lafiya a Najeriya