Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mako mai zuwa za a sake bude makarantu a Bauchi

Gwamnatin Jihar Bauchi ta ce babu makawa za ta sake bude makarantun jihar ranar 18 ga watan Janairu, 2021. Kwamishinan Ilimi na Jihar, Dakta Aliyu Til

Ranar Alhamis za mu shiga Kasar China binciko musabbabin bullar Coronavirus — WHO

Hukumar Lafiya ta duniya WHO ta bayyana cewa, za ta tura wata tawaga ta kwararru zuwa Kasar Sin domin binciko ainihin dalilin da ya janyo bullar cutar

Jami’ar FUTA ta sanar da ranar komawa makaranta

Majalisar Gudanarwar Jami’ar Fasaha ta Gwamnatin Tarayya da ke Akure (FUTA), ta sanar da ranar Litinin, 18 ga watan Janairun 2021, a matsayin ranar ko

An haramta amfani da amsa kuwa da gilashin mota mai duhu a Zamfara

Rundunar ’Yan sanda reshen Jihar Zamfara ta bayar da sanarwar hana amfani da amsa kuwa ga motocin da basu samu sahalewa a hukumance ba. Kwamishinan ’y

Dan Majalisa ya ware N200m don samar wa almajirai 1,000 sana’o’i a Sakkwato

Dan Majalisar Tarayya mai wakiltar mazabar Bodinga da Dange da Shuni da Tureta na Jihar Sakkwato, Dokta Balarabe Kakale, ya ware naira miliyan 200 don