Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kisan Fulani: Babu ruwanmu a sintirin Amotekun —Miyetti Allah

Sai da jami’an Amotekun suka yi wa Fulani aika-aika kafin aka sanar da mu

Yawan masu coronavirus a Najeriya ya haura dubu 100

Yawaitar yaduwar cutar a wata biyun da suka gabata na haifar da damuwa

Sarkin Zazzau ya nada sabon Iyan Zazzau

Sarki Ahmad Bamalli ya daga martabar wanda ya yi takarar neman sarauta da shi

Likitoci 15 sun kamu da cutar Coronavirus a Jihar Nasarawa

Likitoci 15 daga cikin 139 da ke aiki a Asibitocin Gwamnatin Jihar Nasarawa sun kamu da cutar Coronavirus. Babban Daraktan Asibitin Kwararru na Dalhat

Matafiya 17 sun kone kurmus a hatsarin mota a Nasarawa — FRSC

Hukumar Kiyaye Hadura ta Kasa FRSC, ta tabbatar da mutuwar mutum 17 a sakamakon wani mummunan hatsari da ya auku daren ranar Asabar a Karamar Hukumar