Masu garkuwa da likita a Adamawa na bukatar makudan kudade
’Yan bindigar sun sace likitan ne a a lokacin da yake tsaka da duba mara lafiya a asibiti.
Kananan Labarai
’Yan bindigar sun sace likitan ne a a lokacin da yake tsaka da duba mara lafiya a asibiti.
Gwamantin Birtaniya za ta janye takunkumin shiga kasarta da ta sanya wa baki daga kasashe 11.
’Yan sandan sun yi nasarar hallaka ’yan bindigar a wani karon-batta da suka yi.
Wurin da lamarin ya faru dai na da nisa kilomita 15 daga Zariya.
Wata majiya ta ce dududu harin bai wuce minti biyar ba.