Boko Haram ta hallaka mutum 13 a arewacin Kamaru
Akalla mutane 13 ne wani harin kunar bakin wake na kungiyar Boko Haram ya hallaka bayan fashewar wani bom a wani kauye dake Arewacin Kamaru.
Kananan Labarai
Akalla mutane 13 ne wani harin kunar bakin wake na kungiyar Boko Haram ya hallaka bayan fashewar wani bom a wani kauye dake Arewacin Kamaru.
Jami’ar Bayero ta haramtawa wasu daga ma’aikatanta yawan tafiye-tafiye, ta umarci wasu su zauna a gida
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta ce ta fitar da sunayen wadanda suka sami nasarar samun guraben aiki da ita.
An gurfanar da masu ginin da aka shirya gudanar da sharholiyar tsiraici a Kaduna, bayan Gwamnatin Jihar ta rushe ginin. Mutum biyar din sun hada da ka
Lalong ya ba da umarnin kammala shirye-shiryen biyan su cikin gaggawa