An ceoto mutum 77 daga masu garkuwa a Katsina
Ranar Juma’a za a mika mutanen da aka kubutar a Batsari da Jibia ga iyalansu
Kananan Labarai
Ranar Juma’a za a mika mutanen da aka kubutar a Batsari da Jibia ga iyalansu
Mayakan sun yi awon gaba da Hakimin Maganna bayan sun yi awa bakwai suna barna
Wata mata da mijinta ya rasu, Misis Mfon Udoidiong ta zargi jami’an ’yan sanda da kashe mata danta shekaru hudu da suka gabata saboda N100.
Jami’an tsaro sun yi nasarar ceto dukkanin matan da aka yi garkuwa da su.
Ma’aikatan sun koka kan zaftare musu albashin Nuwamba da Disamba da gwamnatin jihar ta yi.