Kananan Labarai

Kananan Labarai

‘COVID-19 ta kashe ’yan jarida sama da 600 a duniya’

Wani bincike ya nuna cewa sama da ’yan jarida 600 ne suka mutu sanadiyyar cutar COVID-19 a fadin duniya.

Lambar NIN: Ba za a rufe layukan waya ba

Hukumar Sadarwa ta Najeriya (NCC) ta ce ba za ta rufe duk layukan wayan ’yan Najeriya da ba su hada su da Lambar Shaidar Zama Dan Kasa ta NIN ba. Kaka

Ahmed Musa zai gina makaranta a Jos

Zai gina makaranta a matsayin gudunmuwarsa ga unguwar da ya taso.

COVID-19 ta kama dan jarida da iyalansa

Dan jaridar ya harbu da cutar shi da iyalansa uku, bayan yi musu gwaji.

Kotu ta daure shi a kurkuku saboda kashe saniya

Kotun ta yanke masa hukuncin shekara daya da tarar 50,000.