Kananan Labarai

Kananan Labarai

Hisbah za ta kara yawan ofisoshinta a Kano

Hisbah ta ce za ta kara yawan ofisoshinta ke don yaki da bata-gari a jihar.

An sanar da ranar sake bude makarantun jihar Enugu

An cimma matsayar ne bayan taron masu ruwa da tsaki na jihar.

An kama mutum 83 bisa zargin aikata ta’asa a Binuwai

Mutane goma an kama su da laifin fashi da makami, 73 da laifukan ayyukan kungiyoyin asiri.

Ko sisi ba mu biya ba kafin a sako daliban Kankara – Gwamnatin Katsina

Ya ce gwamnatin ta yi amfani da hanyoyi na kwarewa wajen tabbatar da cewa ko kwarzane wani daga cikin yaran

Kotu ta raba auren shekaru 4 saboda an gano matar ’yar giya ce

Alkalin ya ce kotun ta yanke shawarar raba auren ne saboda a sami zaman lafiya da maslaha.