Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ministar Harkokin Mata ta warke daga cutar COVID-19

Ministar ta ja hankalin mutane da su ci gaba da bin matakan kariyar cutar.

Kotu ta sake tisa keyar Sowore zuwa gidan yari

Ana zargin sa da shirya manakisa da harzuka jama’a da kuma shirya haramtaccen taro

Jami’ar Bayero Kano ta ce za a kammala zangon karatun 2019/2020

Jami’ar ta soke zangon ne sakamakon lalacewar jadawalin karatu da yajin aiki ya haifar.

Za a kaddamar da aikin sabbin ma’aikata 774,000 ranar Talata

Za a kaddamar da shirin bayn sau uku ana dagewa

MURIC ta bukaci a nemi mafitar magance Boko Haram

Kungiyar nan mai fafutukar kare hakkokin Musulmi a Najeriya (MURIC) ta bukaci gwamnatin tarayya da ta sake salon magance ta’addancin Boko Haram a kasa