Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan ta’adda sun yi wa mafarauci yankan rago a Abuja

Ana zargin ’yan ta’adda sun yi wa wani mafarauci mai shekaru 47, Wabari Ukpaka yankan rago a yankin Chiji da ke Karamar Hukumar Abaji a birnin Abuja.

An sa wa ’yan Najeriya 100 takunkumin fita waje na wata shida

An haramta musu zuwa kasashen waje sai bayan wata shida

An umarci Ma’aikatan Legas su ci gaba da aiki daga gida saboda Coronavirus

Gwamna Babajide Sanwo-Olu na Jihar Legas, ya ba daukacin ma’aikatan Jihar wadanda suke mataki na 14 zuwa kasa umarnin ci gaba da gudanar da ayyukansu

Sabon albashi: Za a koma biyan N30,000 a Gombe

Daga Janairun 2021za a ci gaba da biyan sabon albashin da aka dakatar a baya

’Yan sanda sun watsa casun tsiraici a Adamawa

An shirya gudanar da casun tsiraicin ne a bakin wani kogi