Boko Haram ta sace mata hudu a Adamawa
Boko Haram ta sace ‘yan mata uku da wata tsohuwa yayin da suke aiki a gona
Kananan Labarai
Boko Haram ta sace ‘yan mata uku da wata tsohuwa yayin da suke aiki a gona
Aisha Bashir Aliyu, ita ce mace ta farko da ta zama alkalin alkalan jihar.
Gwamnatin Kano ta gaza yin komai akan lamarin tsawon shekaru da sace yaran.
Kungiyar dake rajin kare hakkin’yan Afrika a kasar Ireland, ta bukaci cikakken bayani game da kisan.
Kwamishinan yada labaran jihar ya ce tilas ne makarantun su ci gaba da bin matakan kariyar COVID-19.