Kananan Labarai

Kananan Labarai

‘Yunwa za ta addabi yara miliyan 10.4 a Najeriya da wasu kasashe a 2021’

Kananan yara 300,000 na fuskantar barazanar mutuwa a Arewa maso Gabashin Najeriya

Kukah ya sauka daga Sakataren Kwamitin Zaman Lafiya —MURIC

‘Kalaman Bishop Kuka ba su dace da Sakataren Kwamitin Zaman Lafiya ba’

Akwai ayyukan rashawa 7,340 da muke bincike a kai – EFCC

(EFCC) ta ce har yanzu akwai ayyukan rashawa sama da 7,340 da har yanzu take bincike a kan su

Gwamnatin Gombe ta biya diyan fiye da miliyan 875

Jihar Gombe ta biya ta biya diyyan Naira miliyan dari 875 da dubu dari 214 na ayyukan kwangiloli da ta gudanar a jihar. Kwamishinan Yada Labaran Jihar

Ma’aikatan Hukumar Kidaya na bukatar tsaro a Sakkwato

Hukumar ta bukaci samar wa da ma’aikatanta jami’an tsaro, yayin gudanar da aikinsu.