Kananan Labarai

Kananan Labarai

An kama ma’aikacin lafiyar da ya yi luwadi da mai dauke da COVID-19 a asibiti

Wani ma’aikacin lafiya ya rasa aikin sa bayan da ya amsa laifin cire kayan sa na kariya daga cutar COVID-19 domin ya yi luwadi da mai cutar.

An cafke wadanda suka shirya casun jima’i a Kaduna

Mahalarta za su kasance tsirara kuma babu mai hana su fasikanci

Fintiri ya yi gargadi kan yaduwar coronavirus a zagaye na biyu

Gwamnan Adamawa Ahmadu Umaru Fintiri, ya bayyana damuwarsa kan yadda cutar coronavirus ta ke ci gaba da yaduwa yayin da mahukuntan lafiya na duniya su

’Yan bindiga sun sake garkuwa da mutum 9 a Katsina

’Yan bindigar sun fusata ne, inda suka sake garkuwa da wasu a kauyen.

An kashe dillalin shanu saboda ya ki sayen na sata

Mahara sun kashe dillali saboda kin sayen shanun sata