’Yan fanshon Anambra za su shiga yajin cin abinci
Tsofaffin ma’aikatan gwamnati a jihar Anambra sun ce nan ba da jimawa ba za su tsunduma yajin cin abinci domin tilasta a biya su kudaden su
Kananan Labarai
Tsofaffin ma’aikatan gwamnati a jihar Anambra sun ce nan ba da jimawa ba za su tsunduma yajin cin abinci domin tilasta a biya su kudaden su
Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa, ya musanta zargin da ake yi masa na cewa a yanzu haka ya fita neman magani ne a Kasar Amurka, yana mai jaddad
Kwamishinan ‘yan sandan ya yi gargadi ga iyayen yara cewar, za a hukunta duk wanda ya karya dokar.
Gwamna Zulum ya katse tarukan da yake halarta a Abuja bayan harin Boko Haram a Hawul.
An yi wa Shugaban Majalisar Dattawa, Ahmad Lawan nadin sarauta a kasar Ibo, inda ya yi kira ga jama’ar sassan Najeriya su zauna lafiya da junansu. An