Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan bindiga sun kashe ’yan sanda a Jigawa

Kasa da mako guda bayan ’yan bindiga sun kashe wani dan sanda a Jihar

Babbar mota ta hallaka wani mutum

An yi nasarar cafke direban motar bayan ya yi yunkurin tserewa.

An kulle kamfanoni 2 a Kano saboda karya dokar tsaftar muhalli

Masana’antun da lamarin ya shafa sune kanfanonin robobi na NINA da Prosper Plastic

An fara shari’ar matar da ta ‘kashe ’ya’yanta’

Lauyan gwamnati ya bukaci a tsare matar a gidan yari.

Gwamna Fintiri zai sanya wa kasafin kudin 2021 hannu

Hakan na kunshe ne a cikin sanarwa da Sakataren Yada Labaran Gwamnan ya fitar.