Kananan Labarai

Kananan Labarai

Za a biya wa nakassau 2,600 kudin jarrabawa N32m a Kano

Majalisar Zartarwa ta jihar Kano ta amince a fitar da zunzurutun kudi har Naira miliyan 32 domin biyan kudin jarrabawa ga dalibai 2,595

’Yan bindiga sun kashe jami’an tsaro a bainar jama’a

An kashe mutum biyar aka jikkata wasu da dama a gidan dan siyasa

Buhari ya soke shagalin bikin Kirsimeti a Abuja

Shugaba Muhammadu Buhari ya soke gaisuwa da shagulgulan bikin Kirsimeti a bana wanda Shugabannin addinai da na al’umma suka saba yi a babban birnin ta

Hatsarin mota ya ci mutum uku a Neja

Wasu mutum 33 na asibiti sakamakon hatsarin babbar motar

Buhari ya nada Farfesa Duna sabon Daraktan NBRRI

Farfesa Duna ya yi godiya tare da alkawarin kawo sabon sauyi a cibiyar.