Kananan Labarai

Kananan Labarai

An yi garkuwa da mai shekara 70 da wasu a Kogi

Bayan garkuwa da shi ‘yan bindigar sun bukaci miliyan N50 kudin fansa

Tsohon dan takarar gwamna ya kamu da COVID-19

Obaze an gano yana dauke da cutar ne bayan gwaji da aka masa yayin tafiya.

COVID-19: Obaseki ya wajabta sa takunkumi a Edo

Sakamakon kamuwar mutum 32 da cutar COVID-19 a jihar Edo, gwamna Godwin Obaseki ya wajabta wa mutane saka takunkumin rufe fuska a jihar. Gwamnan ya ba

Fashewar tankar mai ta hallaka mutum 6 da kone gini 30 a Kwara

An bayyana cewa motar ta kwace ne inda ta fada cikin wasu gine-gine nan take kuma ta yi bindiga.

Zulum ya bankado ma’aikatan bogi 22,556 a Borno

An samu rarar Naira miliyan 420 bayan kawar da ma’aikatan bogin