Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan bindiga sun yi garkuwa da fasinjoji a Edo

Lamarin ya faru ne a kan titin Benin zuwa Auchi a jihar Edo.

Mutum 300 sun kamu da COVID-19 a Nasarawa

Ya bayyana hakan ne a yayin tattaunawarsa da hukumar dakile cututtuka masu yaduwa da bincike ta jihar.

Hatsarin mota ya yi ajalin mutum 17 a Kogi

Ana fargabar mutum 17 sun mutu a wani mummunan hatsarin mota da ya auku da Yammacin Talata a yankin Irepene da ke babbar hanyar Abuja zuwa Lokoja a ji

Majalisa za ta kafa hukumar mafarauta

Dokar za ta halasta wa mafarauta samar da tsaro a cikin al’umma

’Yan ta’adda za su kai hare-hare a lokacin Kirsimeti —DSS

Za su yi kai hari da abubuwan fashewa a wuraren taruwar jama’a a lokacin bukukuwa