Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan bindiga sun sace mutum 16 a kauyen Katsina

Wasu ’yan bindiga a daren jiya na Litinin sun yi awon gaba da akalla mutum 16 yayin da suka kai farmaki kauyen Unguwar Malamai da ke Karamar Hukumar D

’Yan bindiga: Sojoji sun kubutar da mutum 10 a Zamfara

Sojoji sun ragargaji ’yan ta’addar sannan suka kuma cafke wasu

El-Rufai ya sallami Sakatarorin Ilimi 23 a Jihar Kaduna

Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir Ahmed El-Rufai, ya sallami dukkan Sakatarorin Ilimi na kananan hukumomi 23 da ke fadin Jihar. An sanar da hakan ne ci

Zaben Nijar: Namadi Sambo zai jagoraci masu sa ido na ECOWAS

Najeriya ta jaddada goyon bayanta ga makwabciyarta, Jamhuriyar Nijar

An kafa kotunan hukunta masu saba dokar COVID-19

Jihar Imo ta kafa kotunan tafi-da-gidanka don hukunta masu kunnen kashi