Kananan Labarai

Kananan Labarai

COVID-19: Gwamnatin Taraba ta yi gargadi kan bukukuwa

Ta ce a kaurace wa taruka sannan a rika sanya takunkumi

Yadda ’yan Najeriya ke wahala don yin rajistar Katin Dan Kasa

Daruruwan mutane sun koma yin asubanci zuwa ofishin NIMC don yin rajista

Yadda COVID-19 ta yi wa Majalisar Dokokin Neja dirar mikiya

Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Neja, Bawa Wuse da Akawun Majalisar, Mohammed Kagara sun killace kan su bayan kamuwa da COVID-19

‘Tsoron sake sanya dokar kulle ne ya sa muka shiga fashi da makami’

“Mun yanke shawarar yin fashin domin mu tara makuden kudade kafin gwamnati ta sake kulle gari”

Mahara sun sace mai gari, sun kone gidaje a Neja

Wata rana ta fargaba ta sake kasancewa a kan al’ummar kauyen Madaka na karamar hukumar Rafi da ke jihar Neja, inda wasu mahara suka yi wa awon gaba da