COVID-19: El-Rufai ya umarci ma’aikatan Kaduna su yi aiki daga gida
Gwamnatin jihar Kaduna ta umarci ma’aikatan da ke kasa da mataki na 14 da su rika aiki daga gida daga ranar Litinin 21 ga Disamba 2020. Gwamnan
Kananan Labarai
Gwamnatin jihar Kaduna ta umarci ma’aikatan da ke kasa da mataki na 14 da su rika aiki daga gida daga ranar Litinin 21 ga Disamba 2020. Gwamnan
Kakakin majalisar dokokin jihar Neja, Honarabul Bawa Wuse da kuma magatakardan majalisar, Mohammed Kagara sun killace kansu bayan kamuwa da cutar Covi
Ana zargin shugaban jam’iyyar na PDP a jihar Legas da yi mata zagon kasa.
Umahi ya kuma dakatar da wani waje na gudanar da tarurrukan jama’a a jihar.
Lamarin ya faru ne da misalin karfe 5:30 na yamma akan gadar Odetola dake jihar Legas.