Sabon Birni: ’Yan bindiga sun kara kashe mutane bayan ziyarar Tambuwal
Sa’o’i kadan bayan Gwamna Jihar Sakkwato ya kai ziyarar ta’aziyyar mutanen da ’yan bindiga suka kashe aka kai sabon harin
Kananan Labarai
Sa’o’i kadan bayan Gwamna Jihar Sakkwato ya kai ziyarar ta’aziyyar mutanen da ’yan bindiga suka kashe aka kai sabon harin
Al’ummar yankin Funtua da kewaye a Jihar Katsina sun yi barazanar maka Gwamnatin Tarayya a kotu idan kara kudin litan man fetur zuwa N340.
Bayanin hanyar cin riba da abin da ke jawo asara a harkar crypto ga matasa a Arewacin Najeriya
’Yan sanda sun kama wasu mutane kan zargin su da hannu a kisan Kwamishinan Kimiyya da Fasaha na Jihar Katsina, Dokta Rabe Nasir
WHO ta bayyana cewa adadin wadanda suka harbu da Omicron ya fi yawa a Afirka