Kananan Labarai

Kananan Labarai

An yi garkuwa da shugaban ma’aikatan jihar Edo

‘Yan bindigar sun kashe direbansa tare da yin garkuwa da shi yayin da suke tafiya da motarsa akan titi.

Gwamnatin Kano ta yi wa ‘yan jarida bita kan cutar coronavirus

A yayin da likafar cutar Coronavirus ke ci gaba da bunkasa a Najeriya, Ma’aikatar Lafiya ta jihar Kano ta shirya taron bita ga ‘yan jarida

Gobara ta kama a gidan Man Conoil a birnin Lafia

Wutar ta kama ne lokacin da motar dakon mai take sauke man fetur din da ta dauko.

Ana zanga-zanga a Kaduna saboda karin kudin wutar lantarki

Yadda mutanen suka fito dauke da kwalaye rubuce da sakkoni ga kamfanin KEDCO.

An yi garkuwa da tsohon shugaban karamar hukuma a jihar Kogi

An sace shi ne a kusa da Ochadamu a karamar hukumar Ofu da ke jihar yayin da yake kan hanyarsa ta zuwa gidansa.