Kananan Labarai

Kananan Labarai

Yadda aka kashe mutum 8 a kwanton baunan da aka yi wa Sarkin Kauran Namoda

Mutum takwas ne suka rasa rayukansu a ranar Alhamis yayin da wasu ’yan bindiga suka kai hari kan ayarin motocin Sarkin Kauran Namoda, Manjo Sanusi Muh

Mayakan Boko Haram sun yi wa Fasinjoji kofar-rago a Konduga

Akalla mutum daya aka harbe murus yayin da aka yi awon gaba da matafiya da dama a kan babbar hanyar Maiduguri zuwa Damaturu a wani hari da ake zargin

’Yan bindiga sun sace basarake a Kogi

Wasu ’yan bindiga sun yi garkuwa da babban basarake na Masarautar Ankpa a jihar Kogi, Alhaji Shu’aibu Usman. Alhaji Usman wanda shi ne mai rike da kam

Tambuwal ya kalubalanci APC da ta bayyana gwamnan da yake goyon bayan ‘yan ta’adda

Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sakkwato, ya kalubalanci jam’iyyar APC da ta bayyana gwamnan da yake goyon bayan masu tayar da kayar baya a arew

JAMB ta ba da kyautar N375m ga Jami’o’i 5 mafiya kwazo a Najeriya

Hukumar JAMB mai shirya jarrabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandire a Najeriya, ta bayar da kyautar Naira miliyan 375 ga wasu jami’o’i guda b