Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mukarraban El-Rufai sun kamu da COVID-19

Makusantan Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai, ciki har da iyalai da kwamishinoni sun harbu da cutar COVID-19. Yanzu haka ana jinyar manyan jami’an

Sace Dalibai: Masu zanga-zanga na dandazo a Daura

An fara zanga-zangar #BringBackOurBoys don neman sako Daliban Kankara

Zulum ya ziyarci Chadi kan dawo da ’yan gudun hijira

Ya ba wa masu gudun hijirara tabbacin dawowarsu gida Najeriya

An fara sayar da gida dubu 300 da aka tanada don talaka a Abuja

Shirin gina gidaje dubu 300 a kananan hukumomin kasar nan 774 da gwamnatin tarayya ta tsara yi don sayarwa ga masu karamin karfi, ya fara a yanar gizo

Daliban GSSS Kankara da aka sace suna raye — DHQ

Hedikwatar Tsaro ta Najeriya (DHQ) da ke birnin Abuja, ta ce dakarun sojoji da sauran hukumomin tsaro na ci gaba da fadi-tashi don tabbatar da kubutar