Kananan Labarai

Kananan Labarai

China ce kasar da ta fi daure ’yan jarida a duniya —Rahoto

Kungiyar Da ke Fafutukar Kare ‘Yan Jarida a Duniya (CPJ) ya gano cewa kasar China ce ta fi daure ‘yan jarida

’Yan bindiga sun kashe lauya da matarsa a Binuwai

‘Yan bindigar sun kasha matar lauyan mai suna Barrister Moses Udam, har cikin gida da misalin karfe 11:30 na dare.

Bata-gari sun banka wa caji ofis wuta a Anambra

Wasu fusatattun matasa a yankin Igboukwu na karamar hukumar Aguata ta jihar Anambra sun kone ofishin ‘yan sandan yankin

Hatsarin mota ya haddasa cunkoson kilomitoci a hanyar Kaduna-Abuja

Jami’an Hukumar Kiyaye Haddura sun ci wuya a kokarinsu na kawar da cunkoson

‘Barayin mutane sun haukace bayan an yi musu dukan kawo wuka’

Wanda ake zargin sun sha dukan tsiya ne a hannun wasu mutane mazauna yankin Gbodofon, bias yunkurin yin garkuwa da wani karamin yaro.