Kananan Labarai

Kananan Labarai

Shin Babban Alkalin Najeriya ya kamu da COVID-19?

Ofishin Mai Shari’a Tanko Muhammad ya ce yana birnin Dubai ana jinyarsa saboda rashin lafiya

Mataimakin gwamna ya mutu a harin bam a Afghanistan

Wani harin bam da wasu mahara suka dasa a jikin mota a Afghanistan ya yi sanadiyyar mutuwar mataimakin gwamnan birnin Kabul, Mahboobullah

Ganduje ya nada sabuwar Shugabar Hukumar Kawata birnin Kano

Nadin nata ya biyo bayan neman kujerar takarar shugaban karamar hukumar Ungogo da Daraktan hukumar Injiniya Abdullahi Garba Ramat ya shiga.

An kone wanda ake zargi da satar babura kurmus a Osun

Wasu fusatattun matasa sun banka wa wani mutum da ake zargi da satar babura tare da kone shi kurmus a garin Ile-Ife na jihar Osun.

El-Rufai ya sake rufe makarantun Kaduna

An sake rufe makarantu kwanaki kadan bayan an sake killace gwamnan jihar