Kananan Labarai

Kananan Labarai

An gano inda daliban Makarantar Kankara suke —Masari

Ya ce masu garkuwar tuni sun fara tuntuba an kuma fara tattaunawa kan dawo da daliban gida.

Sace dalibai: Ya kamata gwamnati ta muttsuke ’yan ta’adda

Tsohon Babban Alkalin Jihar Anambra, Farfesa Peter Umeadi, ya bukaci Gwamnatin Tarayya da ta kamo mutanen da suka sace daliban makarantar GSSS Kankara

YouTube da Gmail sun samu matsala

YouTube da Gmail sun samu matsala a kasashen duniy a dama

Sabbin ma’aikata 774,000 za su fara aiki ranar 5 ga Janairu, 2021 —Minista

Sabbin ma’aikata 774,000 da Gwamnatin Tarayya ta dauka aiki za sa fara aiki daga ranar 5 ga watan Janairun 2021. Minista a Ma’aikatar Kwadago da Dauka

Kotun Koli ta rantsar sabbin Manyan Lauyoyin Najeriya 72

Babban Alkalin Najeriya bai halarci taron rantsar Manyan Lauyoyin ba