Majalisar Dinkin Duniya na bukatar a gaggauta sako daliban makarantar Kankara
Martanin na Guterres na kunshe ne a cikin wata sanarwa a birnin New York.
Kananan Labarai
Martanin na Guterres na kunshe ne a cikin wata sanarwa a birnin New York.
An kai hari kan taron samar da tsaron da aka kira bayan harin Zabarmari
Wadanda ake zargin sun boye makamai da alburusai a karkashin buhunan shinkafar da ake sarrafawa a cikin gida.
Gwamnatin Amurka ta ce an yi wa shafukan tan a intanet na akalla hukumomi biyu kutse wanda ta ke zargin masu kutsen gwamnatin Rasha
Jam’iyyar PDP ta ce tabbas shugaba Buhari ba shi da wata nagarta da zai iya jan ragamar shugabancin Najeriya.